IQNA - Sheikh Al-Azhar Ahmed Al-Tayeb ya jaddada cewa kula da haddar Littafin Allah shi ne ginshikin gina sabbin matasa da za su iya isar da sakon alheri da rahama da zaman lafiya a matsayin jigon sakon Musulunci ga duniya.
Lambar Labari: 3494299 Ranar Watsawa : 2025/12/05
Tehran (IQNA) karatun ayoyin aikin hajji daga kur'ani mai tsarki tare da Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad
Lambar Labari: 3486115 Ranar Watsawa : 2021/07/18
Tehran (IQNA) Akalla mutane uku ne jami’an tsaro a birnin Kaduna na arewacin Najeriya suka kashe a lokacin da suka aukawa masu makokin Ashuran Imam Husain (a)a ranar Asabar.
Lambar Labari: 3485119 Ranar Watsawa : 2020/08/25